Kannywood

INNALILLAHI; Kalli Bidiyon Iskanci Safara’u Da 442 A Hotel Ya Kamata A Dauki Mataki Akan Video..

innalillahi Kalli Wani video Safara’u Kwana Chasa’in da kuma 442 ya Jawo Cece Kuce kamar yadda a yanzu haka ya kamata ka Kalli wannan Video.

Mutane da yawa suna magana Akan cewa ya kamata a dakatar da Safara’u daga sana’ar waka kamar yadda Duk wanda ya Kalli Abinda Suke Aikatawa sai yayi magana akai.

A yanzu haka sun saki Wani Video wanda ya Jawo musu Cece Kuce kamar yadda a yanzu haka Duk wanda ya Kalli wannan Video sai yayi magana akai a yanzu haka ga Video ka kalla domin kaga abinda suka Aikata aciki.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaga abinda suka Aikata kuma a yanzu haka mutane da yawa suna cewa 442 Shine ya lalatawa Safara’u Rayuwa domin a kwanakin baya Safara’u bata haka.

Amma kuma a yanzu haka Safara’u ta chanza dabi’unta kamar yadda a yanzu haka muna fatan allah ya shiryesu domin a yanzu haka addu’a suke bukata.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button