Kannywood

Bidiyon; Safara’u Kwana Chasa’in Da 442 A Hotel Suna Iskanci Ya kamata A Dauki Mataki Akan Video

Kai Jama’a yanzu Yanzu Anbankado Wani video Safara’u Kwana Chasa’in da 442 kamar yadda a yanzu haka gaskiya ya kamata a dauki mataki Akan su.

Domin Kasan cewa a yanzu haka Suna abinda bai daceba a duniya domin a yanzu haka indai kana bibiyar shafin sada zumun’ta kasan cewa a yanzu haka Suna Jawowa kansu magana.

Domin abinda Suke Baya dacewa domin Inda Safara’u da 442 zasuyi video zakaga cewa yana Rungumar ta kamar yadda a yanzu haka kuma ga Wani video ka kalla domin zakaga yadda abinda sukayi a video.

Kamar yadda ka Kalli Video a yanzu haka kaga yadda 442 da Safara’u Kwana Chasa’in sukai abinda bai daceba domin a yanzu haka idan duniya yana kansu Akan abinda Suke Aikatawa.

Muna fatan allah ya shirye su domin Suna bukatar addu’a sosai amma kuma a yanzu haka baza su taba Gane cewa kuskure suke Aikatawa ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button