Yanzu Yanzu; Ummi Rahab Ta Fadi Dalilin Rigimar Su Da Adam A Zango Kamar Yadda A Yanzu Haka Ga Video Ka Kalla..

Babbar Magana Yanzu Yanzu wannan itace Maganar gaskiya Akan abinda ya hada ummi rahab da adam a zango kamar yadda a yanzu haka zamu kawu muku video.
Kamar yadda ka sani dai a kwanakin baya wata rigima ta kunno kai tsakanin ummi rahab da adam a zango kamar yadda mutane da yawa a Lokacin da rigimar ta kunno kai wasu Suna goyan bayan ummi rahab.
Wasu kuma daga cikin mutane Suna cewa Ummi Rahab itace mai laifi ba adam a zango ya domin Ummi Rahab Tafi shekara 5 a wajan adam a zango kuma Kasan cewa adam a zango shine ya kawo ummi rahab masana’antar kannywood.
A yanzu haka Kasan cewa hatta wajan daurin auren Ummi Rahab Adam a zango baije ba domin a yanzu haka Basu shirya a tsakanin su amma kuma mutane da yawa Suna cewa da ummi rahab ta Gayyaci adam a zango babu abinda zai hanashi zuwa.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji abinda Adams a yanzu ya fada Akan Ummi Rahab a Lokacin da sukai rigima a tsakanin su kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka kaji abinda adam a zango ya fada Akan wannan rigimar tasu a yanzu haka muna fatan allah ya shirya su domin gana babu kyau.
Kuce gana da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com