Labaran Duniya

Tirkashi” Yanzu Yanzu Malam Ya Jira Kunya Ya Jira Tsoro Bayya Abinda Matan Kannywood Suke Aikatawa….

Babbar Magana Yanzu Yanzu Ran malam Ya baci Akan yan kannywood kamar yadda a yanzu haka ya saki Wani Zazzafan video.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna allah wadai da abinda matan kannywood suke Aikatawa domin a yanzu haka mutane da yawa Suna Zargin ana lalata dasu.

A yanzu haka kuma idan bazaka manta ba Kasan cewa Duk wanda ya kasance yana bibiyar wa azi zakaji malam da yawa Suna magana Akan abinda matan kannywood suke Aikatawa domin ana Basu shawara Akan suje suyi aure.

Sai dai kuma matan kannywood da yawa a yanzu haka Basu da Sha’awar suyi aure domin indai baza ka manta da woya kaga jarumar kannywood tayi aure ama kuma wasu daga cikin su sunyi aure.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji yadda wannan malamin yayi magana Akan matan kannywood kuma a yanzu haka muka fatan Allah ya fito musu da Mijin na gari.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button