Labaran Duniya

Tirkashi” Rikici Ya Barke Ku Gayawa Pantami Yayi Shiru Buhari Makaryaci Ne Bello Yabon..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Malam Ya Fusata kamar yadda a yanzu haka yaje shugaban kasa muhammadu Buhari makaryaci ne.

Mutane da yawa a yanzu haka sunyi mamakin wannan Zazzafan Martani da bello yabon ya fito ya yiwa shugaban kasa muhammadu Buhari kamar yadda mutane suke cewa irin wadannan malaman akeso.

Kamar yadda ka sani dai Manyan malamai da yawa basa fitowa su Fadi gaskiya Akan abinda yake faruwa a kasar Nageria Domin Suna tsoran shugaban kasa muhammadu Buhari a yanzu haka bello yabon yayi Martani.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka kaji yadda bello yabon ya fito yayi Zazzafan Martani akan shugaban kasa muhammadu Buhari kuma wannan maganar daya fada gaskiya ne.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button