Hausa Music
Kawu Dan Sarki -Bugun So (Music Video)2022

Sabuwar Wakar Kawu Dan Sarki Bugun So Kamar yadda a yanzu haka ya saki Wannan sabuwar wakar tasa kuma video yayai inda a yanzu haka wannan wakar tayi matukar Dadi sosai domin sai da ya tsaya ya tsaya ta Domin ya burge masoyan sa.
Full video,
Muna fatan kaji dadin Wannan wakar domin a yanzu haka Duk wanda ya saurari wannan wakar sai yayi farin ciki sosai haka zalika kuma sai yace wakar tayi Dadi sosai.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com