Labaran Duniya

Kalli Bidiyon; Yadda Amarya Da Ango Sukai Gutsau A Wajan Dina Wannan Iskanci Ne A Jawo Masu Cece Kuce..

Kai Jama’a karshe duniya yazo yadda wasu ango da amarya suke iskanci a wajan dina kamar yadda a yanzu haka wannan Videon yayi matukar muni.

A yanzu haka Wani video ya zagaye duniya kamar yadda a yanzu haka Duk wanda ya Kalli wannan Video sai yayi allah wadai da wannan Bikin domin irin wannan abun ne malamai suke magana akai.

Kamar yadda a yanzu haka Duk wanda ya Kalli wannan Video sai yayi mamakin yadda wannan amarya da angok sukai aikita abinda bai daceba ba Inda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaga yadda sukayi.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaga yadda wannan angon da amarya suka abinda ya Jawo masu Cece Kuce a duniya domin Duk wanda ya Kalli wannan Video a yanzu haka sai yayi magana.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button