Kannywood

Kalli Bidiyon; Amarya Ummi Rahab Da Mijinta Lilin Baba Suna Soyayya Acikin Gidan Su Abin Mamaki..

Abin Sha’awa Kalli amarya Ummi Rahab Da Mijinta Lilin Baba Suna sha soyayya acikin gida kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku wannan Video ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ummi rahab da Mijin ta Lilin baba suna sha addu’a a wajan masoyan su Suna yimusu fatan allah ya Basu Zaman lafiya kuma a yanzu haka wannan addu’ar tana binsu.

A yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin zakaga yadda ummi rahab da Lilin baba suke shan soyayya acikin gidan su ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda ummi rahab da Mijin ta suke soyayya kuma a yanzu haka Duk wanda ya Kalli wannan Video sai yayi farin ciki da Zaman lafiyar da suke.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button