Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Bidiyon Yadda Wasu Yan Bindiga Suka Kashe Lauya A Jahar Zamfara..

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzu Wasu yan bindiga sun kashe Wani babban lauya a daren jiya a garin gusau.

Innalillahi Yanzu Yanzu Muke Samun Wani labari mara Dadi Akan cewa wasu yan binga sunje gidan Wani babban lauya sun kasheshi kamar yadda rahotanni sun nuna cewa marigayi B.T.

Yan bindiga sun Shiga gidansa a Lokacin da kuma daya dawo zai Shiga gida yaga yan bindigar sai kuma ya yanke shawarar cewa zai juya ya godo haka kuwa akayi lauyan ya joya da gudu amma kuma yan bindigar Basu barshi ba.

Sai da suka bishi suka harbeshi kamar yadda a yanzu haka allah yaimasa rasuwa a yanzu haka mutane da yawa a yanzu haka Suna fatan allah ya jikanshi da Rahama.

Mutane da yawa Suna cewa matsalar tsaron ce tayi yawa a wannan kasa tamu ta nageria domin Duk abinda yake faruwa saboda babu Tsaro ne a wannan kasar tamu ta Nageria Muna fatan allah ya kawo mana Tsaro.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button