Kannywood

Auren Jaruma; Hadiza Gabon Ya Girgiza Matan Kannywood Wannan Itace Gaskiyar Magana Akan Auren Nata

Wannan Itace Gaskiyar Magana Akan Maganar Auren Jarumar kannywood Hadiza gabon kamar yadda a yanzu haka ka biyomu domin jin Gaskiyar Magana Akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sunci karo da labarin cewa Shaharariyar jarumar kannywood wato Hadiza gabon tayi aure kamar yadda a yanzu haka ga gaskiyar magana Akai.

Mutane da yawa a yanzu haka sunyi mamaki da wannan labarin kamar yadda wasu da yawa sun karyata labarin wasu kuma da yawa Suna cewa gaskiya ne a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji Gaskiyar Magana Akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya Akan wannan maganar domin a yanzu haka Hadiza gabon ba tayi aure ba kawai karyace ake watsawa a duniya.

Amma kuma a Maganar gaskiya itace Hadiza gabon ba tayi aure ba don haka a yanzu haka Duk Inda kaji ana wannan labarin ba gaskiya bane domin a yanzu haka Duk Inda kaga wannan labarin kada ka yarda.

Mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button