News

Yanzu Yanzu Malam Ya Fusata Ya Cira Tsoro Yayi Kaca Kaca Da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Yanzu Yanzunan ran malam ya taci Akan abinda yake faruwa a wannan kasar ta Nigeria kuma a yanzu haka ya cira tsoro ya fito yayi Magana Akan mataki daya Kama ta a dauka.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu mutane da yawa Suna koka da wannan gwamnatin da muke ciki domin tsadar Rayuwar tayi yawa Inda a yanzu haka kuma babu wanda yake fitowa ya Fadi gaskiya akai.

A yanzu haka kuma ran malam ya Baci Akan wannan lamarin Inda a yanzu haka ya fito yayi Zazzafan video Akan wannan abun Inda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji abinda yake fada akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda ya fada kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa wannan matakin ya kamata ace an dauka.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button