Kannywood

Tirkashi’ Tsohon Mijin Momee Gombe Adam Fasaha Zai Aure Nana Izzar So Matan Kannywood Sun girgiza.

Babbar Magana Tsohon Mijin Momee Gombe Adam Fasaha Zai aure Nana izzar so kamar yadda a yanzu haka wannan labarin ya karade social media.

Mutane da yawa a yanzu haka Suna Magana Akan cewa Wai menene gaskiyar magana Akan wannan labarin da ake watsawa a duniya ana cewa tsohon Mijin momee gombe adam fasaha zai aure Nana ta Cikin Shirin izzar so.

A yanzu haka wasu hotonan adam fasaha da Nana izzar so ya karade social media kamar yadda Duk wanda ya Kalli wannan Hotun sai yace aure zasuyi a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana Akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiyar magana akai domin a yanzu haka adam fasaha ba aurar Nana izzar so zai ba kawai wata sabuwar wakar sukai tare shine ake cewa aurar ta zaiyi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button