Hausa Music
Sanadin Labarina – official Audio (Salim Samart)

Sabuwar Wakar labarina “SANADIN LABARINA” Kamar yadda a yanzu haka wannan itace sabuwar wakar da akayi ta labarina Inda a yanzu haka zamu zaka muku Audio wannan wakar domin ka saurara.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka an Dawo anci gaba da shirin film din labarina kamar yadda kuma sai mutane da yawa sukaji an saka wata sabuwar wakar aciki wanda a yanzu haka mutane da yawa sunji dadin wakar.
Full Audio.
Kuce gana da bibiyar wannan shafin domin Samu sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com