Kannywood

INNALILLAHI; Kalli Bidiyon Yadda Wani Ya Saki Matarsa Saboda Ya Hadu Da Nura M Inuwa Babbar Magana..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Wani Matashi Ya Saki Matarsa Sabu Da yaga Nura M Inuwa Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.

A yanzu haka zamu zaka muku Wani video wanda zai baku mamaki akan wannan abinda yake faruwa kamar yadda Wani Matashi yayo hijira daga Garinsu zuwa kano dan yaga Nura M Inuwa.

Inda Kuma allah ya nuna Masa Nura M Inuwa kamar yadda a yanzu haka bayan yada nura m Inuwa sai kuma yake ce Masa ya saki Matarsa domin yazo ya hadu da shi kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan mutumin ya bayyana abubuwa da ya aikata Akan yazo yaga Nura M Inuwa kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.

A yanzu haka mutane da yawa Suna zagin wannan bawan allah Akan wannan abinda ya aikata domin a yanzu haka Duk wanda yace karo da wannan labarin yana cewa wannan mutumin bashi da hankali.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe Mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button