ALHAMDULILLAH; Auren Hamisu Breaker Da Momee Gombe Magana Tazo karshe Yanzu..

Babbar Magana Yanzu Yanzu auren mawaki Hamisu Breaker da kuma jaruma Momee gombe kamar yadda a yanzu haka ga gaskiyar magana Akai.
Kamar yadda ka sani dai a Kwanakin Baya akai ta magana akan cewa mawaki Hamisu Breaker shine wanda zai aure jaruma Momee gombe kamar yadda a Lokacin mutane da yawa sunyi mamakin.
Sai kuma a yanzu haka haka akai ta wallafa wasu hotunan Hamisu breaker dana Momee gombe ana cewa sunyi aure kamar yadda a yanzu haka ga gaskiyar magana Akai ka kalla wannan Video.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya Akan wannan labarin domin a yanzu haka wannan maganar ta auren Hamisu breaker da kuma Momee gombe ba gaskiya bane.
Kawai mutane ne suke watsawa labarin karya domin wannan zancen ba gaskiya bane domin kawai ana hadasu ne amma kuma a Maganar gaskiya babu wata soyayya da take tsakanin su.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com