Kannywood

Yanzu Yanzu; An Kusan Kashe Ali Artwork Madagwal A Kaduna Hukumar DSS Sune Suka Aikata Abun..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu jami’yan DSS Na Kaduna sun Kusan hallaka ali artwork Madagwal kamar yadda a yanzu haka yana Cikin Wani Hali.

Yanzu Yanzunan Muke Samun Wani labari mara Dadi domin Duk wanda ya karanta Wannan Labarin sai ya tausaya wa ali artwork domin yaji jiki kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku videon.

A yanzu haka ali artwork ya Wallafa Wani video a shafin sa na instagram haka zalika kuma ya nuna rashin adalcin da kayi Masa Inda a an Kusan Kasheshi da Kuka kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda ya faru da ali artwork kamar yadda a yanzu haka ya bayyana cewa dole sai an dauki mataki Akan abinda akayi Masa.

Mutane da yawa a yanzu haka Suna cewa ba a yiwa ali artwork adalci ba domin shine da gaskiya Akan wannan abun domin bai kamata ace sunyi masa wannan dukan ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button