Kannywood

Innalillahi; Wallahi Ali Nuhu Bashi Da Imani Bai Kamata Yabar Abubakar Sani Ba A Haka..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Wani Matashi ya Fito yayi kaca kaca da ali nuhu Akan cewa ali nuhu bai kamata yabar abubakar sani ba a wannan Halin.

Kamar yadda a yanzu haka ya fito yace ali nuhu bashi da imani domin bai kamata yabar wannan tsohon mawakin ba a haka domin a yanzu haka yana Cikin Wani mawuyacin Hali.

A yanzu haka wannan matashin ya Fito yace abubakar sani shine yayi Sanadiyar daukakar FKD kamfanin sa kamar yadda kuma ali nuhu ya karyata wannan maganar domin ya fito yayi Magana akai ga Video ka kalla zakaji karin Bayani akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video a yanzu haka kaji yadda yadda ali nuhu yace yabar wannan bawan allah da allah domin yasan cewa ba haka bane.

Kuce Gaba Da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button