Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yadda Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutane 50 A jigawa..

Qalu innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzu anyi ambaliyar ruwa a jahar jigawa kamar yadda a yanzu haka mutane 50 sun rasu.

Innalillahi Mutane 50 ne suka mutu a jahar jigawa a Sanadiyar ambaliyar ruwa sama kamar yadda a yanzu haka yan garin suna Cikin Wani Hali Akan wannan abinda ya faru.

Wannan ba shine karo na farko ba da jigawa ta Fara ambaliyar ruwa domin Duk damin tana ambaliyar ruwa amma kuma wannan karan yafi na kowane Lokacin domin mutane 50 ne suka rasu.

Kamar yadda ka sani dai tun shigowar wannan watan da muke ciki na augusta ake ruwa babu tsayawa kamar yadda Daman kasan cewa acikin wannan watan ake ruwa.

A wannan damunar da muke ciki mutane da yawa sun rasu a Sanadiyar ambaliyar ruwa kuma a yanzu haka kasan cewa harsai watan augusta ya wuce sannan za a dena Ruwan sama.

Muna fatan cewa allah ya wutar damu lafiya daga cikin wannan damunar domin sai da addu’a kamar yadda a yanzu haka muna fatan allah ya jikansu da Rahama mu kuma idan tamu tazo allah yasa mu cika da imani.

Mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button