Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Kalli Yadda Tsawa Ta Fadowa Wata Yarinya Ya kamata Ka Kalla..

Innalillahi yadda tsawa ta fadowa wata karamar yarinya kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun girgiza da wannan labarin.
Yanzu Yanzunan muke Samun Wani labari mara Dadi akan wata karamar yarinya maryam Rabi’u Inda tsawa ta fadowa mata kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.
Kamar yadda ka sani dai wannan ba shine karo na farko ba da akace tsawa ta fadowa mutum ba domin mafi akasari zakaji ance tsawa ta fadowa bishiya amma ba mutum ba.
Amma kuma a yanzu haka mun Samu wannan labarin kamar yadda mutane da yawa sunyi al’himi kuma Suna fatan allah ya jikan wannan karinyar kamar yadda a yanzu haka ga hoton ta ka Kalla.

Kamar yadda ka kalli wannan hoton a yanzu haka kaga yadda wannan yarinyar take kuma a yanzu haka nasan cewa kaga hoton wannan yarinyar wacce tsawa ta fadowa mata.
Mina fatan allah ya jikanta da Rahama domin a yanzu haka Duk wanda ya karan ta wannan labarin yana da kyau kaima kayi mata addu’a mukuma idan tamu tazo allah yasa mu cika da Imani.
Mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe Digitalskil.cim