Kannywood

Auren Hadiza Gabon Jarumar kannywood Asiri Yatonu Yanzu Yanzunan Akan Auren Nata..

Auren Jarumar kannywood Masana’antar Kannywood Hadiza gabon kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun mamaki wannan labarin.

Wannan Itace Gaskiyar Magana akan labarin auren Hadiza gabon kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa suna so su san gaskiya magana Akan wannan labarin Inda a yanzu haka zamu fada muku gaskiya akai.

A yanzu haka Wani labari ya karade social media kamar yadda wasu hoto suna yawo a duniya kamar yadda Duk wanda ya Kalli wadan nan hutonan zaice jaruma Hadiza gabon aure tayi.

Masoyan Hadiza gabon a yanzu haka Suna cewa bai kamata ace Hadiza gabon tayi auren Sirri ba bata fadawa mutane ba sai dai kuma mutane Basu san cewa Hadiza gabon ba aure tayi ba a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji karin Bayani.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya Akan wannan labarin domin a yanzu haka Hadiza gabon ba tayi aure ba kawai karyace akai ta watsawa a duniya.

A yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa gaskiya ya kamata ace mutane sudena karya Akan abinda Basu da tabbas ba kamar yadda a yanzu haka muna fatan allah ya basa su Gane gaskiya.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button