Labaran Duniya

Allah Mai Iko; Yadda Aka Haifi jariri babu wajan Kashi A Jikinsa Wannan Abun Ya Girgiza Duniya..

Allah babu yadda Bayayi da bawan sa kuma yadda allah yaso ya ganka babu wanda ya Isah ya janza maka halitta ka kamar yadda a yanzu haka wa kamata ka karan ta wannan labarin.

Yanzu Yanzunan Wani Abun mamaki ya bayyana kamar yadda a yanzu haka aka Hafi Wani jaririn yaro babu wajan kashi kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan.

An Haifi wannan yaro babu wajan kashi kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku wannan hoton ku Gani domin a yanzu haka iyayen sa suna bukatar temakon mutane.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Hotun kaga yadda wannan yaron yake domin a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki da wannan abunda ya faru.

Kamar yadda ka sani dai wannan ba shine karo na farko ba da aka Haifi jarirai babu wajan kashi domin wasu mutane ma ana haifar su babu tsagar Ido har sai anyi musu aiki sannan zasu dawo normal.

Mina fatan Allah ya bawa marasa lafiya lafiya mukuma da muke da ita allah ya bamu lafiya amin summa ameen.

Mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button