Hausa Music

Ali Jita – Asiya (Official Audio) 2022

Sabuwar wakar ali jita kamar yadda a yanzu haka ya saki Wannan sabuwar wakar domin Duk wanda ya saurari Wannan wakar ta ali jita dole sai Samu nishadi da kuma ilimi acikin ta.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ali jita ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka tauraruwar sa tana matukar Haskawa kuma ya kasance ba tun yanzu yake waka ba a yanzu haka ya saki wata sabuwar wakar sa.

Full Audio.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button