ALHAMDULILLAH; Ali Nuhu Zayi Wuff Da Maryam Yahaya Babbar Magana Gaskiya Akai..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Wani labari ya karade social media labarin cewa ali nuhu Zai aure maryam yahaya kamar yadda a yanzu haka mutane sukaci karo da Wani hoto.
A yanzu haka mutane da yawa sun Fara fatan al’khairi Akan cewa allah ya bada Zaman lafiya kamar yadda a yanzu haka kuma wasu Suna cewa wannan labarin ba gaskiya bane domin an yiwa wasu jaruman irin wannan.
Sai dai kuma a yanzu haka mutane da yawa suna karyata wannan maganar domin suna cewa babu ta Inda za ace ali nuhu Zai aure maryam yahaya domin ali nuhu yafi karfin ta kuna ba sa’anka bane.
Domin ali nuhu shine yayi Sanadiyar daukakar maryma yahaya a duniya domin shine ya Fara saka ta acikin film kamar yadda film din MARIYA shine film na farko da maryam yahaya tayi.
A yanzu haka kuma sai mutane suke cewa ali nuhu Zai aure maryam yahaya ganin Wani hoto da yake yawo a duniya kamar yadda a yanzu haka ga wannan hoton ka kalla Inda ka Kalla zakaga cewa ali nuhu a jikin hoton.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Hotun nasan cewa kaga cewa ali nuhu a jiki da maryam yahaya amma kuma a yanzu haka Maganar gaskiya itace wannan hoton ba gaskiya bane.
Domin indai zaka Lora zaka cewa wannan hoton edit ne domin asalin hoton ba ali nuhu bane da maryam yahaya kawai Wani aka Samu ya hada wannan hoton dan haka a yanzu haka wannan maganar ta auren ali nuhu da maryam yahaya ba gaskiya bane.
Mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com