Npower

Yanzu Yanzu An’samu Wata Matar Mai Kama Da Fati Muhammadu Tsohuwar jaruma..

Babbar Magana Yanzu Yanzu an samu wata jaruma mai kama da fati muhammad Tsohuwar jarumar masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin ganin hakan.

A yanzu haka Wani hoto yai ta yawo a social media kamar yadda mutane da yawa sunyi mamakin ganin hoton domin Duk wanda ya Kalla zaiga cewa fati muhammad ce Ajikin hoton da kuma wata.

Mutane da yawa da sukaga hoton Suna cewa wannan kanwar fati muhammad domin Duk wanda ya Kalli hoton sai yace Suna kama sosai kamar yadda a yanzu haka kaima indai ka kalli wannan hoton nasan cewa sai kayi mamaki a yanzu haka ga hoton ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Hotun kaima nasan cewa kaga Suna kama domin Duk wanda ya Kalli hoton sai yayi magana akai kuma yace Suna kama sosai kuma babu dangin iya babu na baba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button