Hausa Music

Sani Ahamad – Ghana Most Go (Official Audio)

Sabuwar Wakar Sani Ahamad (GANA MOSGO) Kamar yadda a yanzu haka masoyan sa Suna jiran wannan wakar domin tun kafin ya saki full Audio yaa Fara tallatata hakane yasa mutane da yawa su kai ta jiran wakar.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mawaki sani Ahamad yana daya daga cikin Manyan mawaka acikin masana’antar kannywood domin a yanzu haka ya kafa babban tarishi a duniya a yanzu haka ga full Audio Music.

Full Audio Music.

Mungode Da zayarar wannan shafin namu mai al’barka sai kuce gaba da bibiyar mu domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button