Hausa Series

Safara’u ft 442 – Tabara (Official Audio)

Sabuwar wakar Safara’u Kwana Chasa’in ita da 442 “TABARA ” kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya kuma a yanzu haka babu wakar da take tranding sai wannan wakar.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Safara’u ta kasance Shaharariyar mawakiya acikin duniya domin a yanzu haka Safara’u kwana chasain tace tabar masana’antar kannywood domin a yanzu haka ta Fara waka kuma tayi wakokin wajan 10 zuwa yanzu.

Full Audio Music.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button