Hausa Music
Lilin Baba – Rabin Raina (Official Audio)

Sabuwar wakar Lilin baba “RABIM RAINA” Yanzu Yanzu wannan mawakin ya saki Wannan wakar tasa Kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya.
A yanzu wannan wakar ta Lilin baba ta kunshi abubuwa da yawa domin indai a saurari wannan wakar zakaji kalaman soyayyar daba ka tana jin irinsu ba a yanzu haka ga full Audio Music.
Full Audio Music,
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode” Digitalskil.com