Hausa Series

Labarina Season 5 Episode 1

Yanzu Yanzu Za aci gaba da haska Shirin film din labarina season 5 kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna jiran aci gaba da haska wannan Shirin.

A yanzu haka dai magan ta kare domin za a cigaba da haska wanna shafin film din kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Basu san Ranar Daza a Dawo da haska film din ba.

Duk wanda yake bibiyar wannan Shirin film din na labarina yasan cewa an tsaya a season 4 Inda a yanzu haka za a dora a season 5 kuma a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji ranar daza a dawo.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji ranar Daza a Dawo wannan Shirin film din na labarina kuma a yanzu haka sai kaima ka Jira wanna ranar domin munsan cewa kaima kana jiran wannan rana.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button