Kannywood
Kalli Wasu Zafafan Bidiyo Da Hotunan Rahama Sadau A Kasar Waje..

Kalli Wasu Hotunan Rahama Sadau kaje yawan Shakatawa kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin wadan nan zafafan hotonan da jarumar tayi.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Rahama Sadau ta kasance Shaharariyar jaruma acikin masana’antar kannywood domin a yanzu haka tana daya daga cikin Manyan jaruma kuma wadan da suke da tarun masoya.
Wadan nan zafafan hotonan a yanzu haka sun kasance mutane da yawa Suna yaban su Akan cewa sunyi kyau sosai.

A yanzu haka jarumar ta kasance wasu zafafan video da kuma hotonan kamar yadda a yanzu haka mutane ga Video ka Kalla.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com