Npower

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Kalli yadda’ yan kasar saliyo Suke Zanga Zanga..

Kalli yadda yan kasar saliyo suke zanga zanga Sabo da tsadar Rayuwa mutane da yawa sun gaji da wannan tsadar Rayuwar hakane yasa wasu daga cikin yan garin suka fito zanga zanga domin duniya tayi musu zafi.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka talakawa Suna Kuka Akan tsadar Rayuwar domin Duk wanda ya kasance yana zaune a Nigeria yasan cewa a yanzu haka mutane da yawa Suna ikirarin zasu kashe kansu Akan wannan tsadar Rayuwar.

A yanzu haka dude yan kasar saliyo sunga cewa kara su fito suyi zanga zanga Akan abubuwa da suke faruwa a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kice gaba da bibiyar wannan shafin namu dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button