Kannywood

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Kalli Abinda Ya Faru Da Momo A Kasuwar Singa..

Babbar Magana Yanzu Yanzu momo ya aikata abun kunya a kasuwar Singa kamar yadda Wani bawan allah ya dakar Masa mota yace sai ya biyashi.

A yanzu haka momo Yasha Iho a gurin mutane domin ya aikata abun kunya kamar yadda bayan Wani bawan allah ya dakar Masa mota yace sai ya biyashi naira dubu 10000 Goma.

Shi kuma wannan bawan allah a zuciyar sa yayi tinanin cewa momo bada gaske yake ba kawai yana tsokanar sane amma Duk da haka yaje ya samo dubu Goma ya kawowa Momee.

A Lokacin momo ya karbi wadan nan kudadan ya zuba a haljihu sai mutane suka Fara yimasa Iho Akan ya aikata abun kunya kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda mutane sukai wa momo Iho Akan abinda ya aikata domin babu wanda ya taba tinanin zai karbi wadan Nan kudadan sai kuma ya karba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button