Hausa Music
Auta Waziri – Ke Nake Gani – Official Audio

Sabuwar wakar Auta Waziri “KE NAKE GANI” wannan wakar a yanzu haka itace take tashi a duniya domin a yanzu haka Duk wanda ya saurari wannan wakar sai yace gaskiya auta Waziri ya iya waka.
A yanzu wannan mawakin ya saki sabuwar wakar sa wacce a yanzu haka itace take tranding a duniya kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku Audio wannan wakar.
Full Audio Music.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode” Digitalskil.com