Kannywood

Abubakar Bashir Mai Shaddda Ya Saka Gasa Akan Abinda Suke cewa Da lawan Ahmad..

Yanzu Yanzu Abubakar Bashir Mai Shaddda ya saka wata gagarumar gasa kamar yadda ya wallafa Wani video a shafin sa na instagram yace Duk wanda ya Fadi me suke cewa sai bashi kyautar dubu 50k

Abubakar Bashir Mai Shaddda ya Wallafa Wani video sa shida lawan Ahmad Suna magana aciki sai kuma ya dora waka Akan video sai video ya Zama babu magana sai sautin waka hakane yasa yace Duk wanda ya Fadi abinda Suke cewa zai bashi kyautar 50k.

Mutane da yawa sun Fadi abinda Suke ganin abinda Suke cewa sai kuma mun doba gabaki daya comment din sai mutum daya mukaga ya Kusan fadar abinda Suke cewa a Lokacin abubakar bashir maishadda yace ya turo da account number kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji abinda Suke cewa haka zalika nasan cewa kaima indai ka duba bakin su zaka iya fadar abinda Suke cewa a yanzu haka Wani yaci wannan Gasar da abubakar bashir maishadda ya saka.

kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button