News

Kalli Yadda Ahamad Ali Nuhu Yake Buga Kwallon Kafa Acikin Turawa A Ingila…

Yanzu Yanzu Dan gidan Jarumin ali nuhu ya Fara buga kwallon kafa a kasar ingila kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin haka.

Kamar yadda ka sani dai jarumi ali nuhu ya kasance yana da Wani yaro na miji wato Ahamad ali nuhu kamar yadda ka sani dai ali nuhu yanaji da wannan dan nasa domin bashi da kamar sa a yanzu haka.

Ahamad Ali nuhu ya kasance yana Sha’awar Shiga harkar kwallon kafa domin tun yana karamin yaro yake matukar son ya Zama shahararan dan kwallon kafa.

A yanzu haka ga Video yadda Ahamad ali nuhu yake gudanar da wasan kwallon kafar da acikin turawa kamar yadda nasan cewa zakayi mamakin hakan ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaima kayi mamakin yadda kaga Ahamad ali nuhu yake kwallon kafa acikin turawa a yanzu haka muna fatan allah ya bada sa’a.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai Al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button