News

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Wasu Matasa Sun Fusata Akan Sheikh Isah Ali Pantami..

Babbar Magana Yanzu Yanzu MATASA Sun Fusata Akan Dr Isah Ali Pantami kamar yadda a yanzu haka suka fito sukai abinda ya kamata.

Kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku videon ka kalla domin za kaga yadda wannan abun ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa abinda sukai shine daidai.

A yanzu haka mutane Suna cewa tun Lokacin da malam Isah ali Pantami ya Shiga siyasa daga Lokacin ya daina abinda ya kamata domin kafin a bashi mukami a jam’iyar APC.

Yana Fitowa yayi magana Akan abinda yake faruwa a kasar nan kuma yana Jan kunan shugaban kasa muhammadu Buhari amma kuma a yanzu haka Baya magana hakane ya Jawo wannan abun.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaima kayi mamaki Akan wannan abinda ya faru kuma kasan cewa a yanzu haka mutane Suna cewa.

Sanadiyar Bawa isah ali Pantami mukami a jam’iyar APC yasa a yanzu haka ya chanza abubuwa da yawa kamar yadda mutane da yawa Suna magana a yanzu haka.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button