News

Allah Mai Iko; Yadda Wata Mata Ta Haifo Yaro Ba Tare Da Kwanciya Da Namiji Ba Tabbijam..

Gaskiya wannan labarin akwai abun al’ajabi acikin sa babbar magana yanzu Yanzu wata mata ta Haihu ba tare da Namiji ba.

Yanzu Yanzu wata ta Bayyana Wani al’amarin mai ban mamaki domin Duk wanda ya karan ta wannan labarin sai yayi mamaki sosai domin wannan matar a yanzu haka ta Shiga duniya.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka babu wata mace da za tace ta Haihu ba tare da Namiji ba Amma kuma ita wata mata a yanzu haka ta bayyana yadda ta Haihu ba tare dana Miji ba.

Wannan matar ta Bayyana cewa Wani Lokacin tana fama da ciwon ciki kuma sai tayi tinani cewa wata cutarce take damon ta Domin ta Bayyana cewa bata taba tinanin cewa ciki bane.

Sai a Lokacin da taje asibiti aka gwadata sannan likita ya bayyana maya cewa tana da ciki a jikin ta kuma a sai tayi mamaki domin ita tasan cewa ba ta taba kwanciya da Wani na Miji ba.

A yanzu haka Duk wanda yaji Wannan Labarin sai yayi mamaki domin mutane da yawa a yanzu haka Suna cewa ikon Allah ne domin allah babu yadda Baya iyawa da bawan sa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button