News

Allah Mai Iko; Yadda Wani Bawan Allah Ya Fassara Al’Qur’ani Da Harshen Igbo Kalli Wannan Video Zakaga Abin..

Babbar Magana Yanzu Yanzu ansamu Wani bawan allah ya fassara Al’Qur’ani kamar yadda a yanzu haka ya bayyana Dalilin Da yasa ya fassara Al’Qur’ani.

Wannan Al’Qur’ani daya fassara bada yaran Hausa ya fassara shiba ya fassara shine da yaran Igbo Inda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan domin Duk wanda ya fassara Al’Qur’ani sai wanda allah yayi.

Malam Muhammad Murtala Chuwkuemeka ya zama abin magana bayan ƙaddamar da fassarar Al-qur’ani cikin harshen Igbo da yayi wanda ya fara aikin sa shekara biyar da suka gabata.

Ɗan asalin jihar Imo wanda ya musulunta shekara 33 da suka wuce ya bayyana cewa ya fassara ayoyi 6,236 na Al-Qur’ani mai girma.

Duk wanda a yanzu haka yaji Wannan Labarin sai yayi mamaki kuma sai yaji dadi haka zalika kuma sai yayi farin ciki mara musaltuwa Akan wannan al’amarin .

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button