News

Allah Mai Iko; Wani Matashi Ya Aure Budurwar Tafi Kowa Muni A Garinsu Mutane da yawa Sunyi Mamaki.

Babbar Magana Wani Matashi ya aure wata budurwa wacce Tafi kowa Muni acikin garin su kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan.

Mutane da yawa sunyi mamaki wannan matashi daya aure wannan budurwar kamar yadda a yanzu haka kasan cewa Duk Wani Mutum idan ya tashi aure yana bukatar ya Samu kyakkyawar mace.

Amma kuma shi dai wannan matashin bai duba kyau ba domin indai ka kalli fuskar wannan budurwar za kaga cewa ba kyakkyawa bace kuma a yanzu haka Duk garin su babu wanda ya kaita Muni.

Shi kuma wannan matashin ya kasance yaga cewa Duk cikin matan garin babu wacce zai iya aura sai wannan budurwar kuma bai duba cewa Duk Cikin garin bahu wacce ta kaita Muni.

A yanzu haka wannan matashin ya aure wannan mata kuma Suna Zaman lafiya da ita kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya Basu Zaman lafiya domin mutane sunji dadin hakan.

Sai kuma wasu daga cikin yan garin Basuji dadin wannan al’amarin ba domin wasu Suna cewa ya rasa wacce zai aura sai ita kuma Suna cewa yayi asara sosai.

Kuna fatan allah ya Basu Zaman lafiya domin a yanzu haka mutane da yawa Suna saka musu al’barka Akan wannan aure.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button