News

Tirkashi’ Jaruma Nafisat Abdullahi Zatayi Ban Kwana Da Masana’antar Kannywood…

Babbar Magana Yanzu Yanzu Jaruma Nafisat Abdullahi zatayi ban Kwana da masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka zamu kawo muku wannan labarin.

A yanzu haka wasu hutonan nafisat abdullahi suka zagaye duniya Duk wanda ya Kalla wannan hoton ya san cewa nafisat abdullahi aure zatayi kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna mamaki.

Mutane da yawa a yanzu haka Basu yarda da cewa jaruma nafisat abdullahi aure zatayi ba domin mutane Suna cewa Duk wata jarumar kannywood idan ta samu daukaka ba ta aure.

Sai kuma a yanzu haka akaga wasu hotonan aure nafisat abdullahi da Mijin ta Suna yawo Inda a yanzu haka hankali Mutane da yawa ya tashi a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji karin Bayani akai.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaji gaskiyar magana akai haka zalika kuma a yanzu haka wannan maganar na cewa nafisat abdullahi zata yi aure ba gaskiya bane.

Domin Duk hotonan daka Gani acikin video duk hadawa akayi bana gaskiya bane a yanzu haka muka fatan allah ya fito mata da Miji na gare Ameen.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button