News

Tirkashi’ Hadiza Gabon Za Tayi Bankwana Da Masana’antar Kannywood Za Tayi Aure..

Jaruma Hadiza gabon itama za tayi bankwana da masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka ana tinanin cewa aure zatayi.

Mutane da yawa sunyi mamakin wannan Maganar domin Kasan cewa a yanzu haka babu wanda yake tinanin cewa jaruma Hadiza gabon zatayi aure.

A yanzu haka muka Samu Wannan Labarin a shafin Tiktok Inda Wani bawan allah ya bayya wannan maganar kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna karyata wannan mutumin.

Idan baza ka manta ba a yanzu haka matan kannywood da yawa ana tinanin cewa baza su taba aure ba badan komai ba sai dan yadda akaga cewa sun dauka duniya da zafi.

Amma kuma a yanzu haka zamu iya cewa wannan bawan allah gaskiya ya fada Akan cewa Hadiza gabon zatayi aure amma kuma a yanzu haka ita Jarumar ba tayi magana ba.

Mina fatan Allah yasa wannan maganar ta Zama gaske domin abun al’khairi ne indai wanna abun ya Zama gaske nuna fatan Allah ya bata Miji na gare suma sauran mata kannywood haka

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button