Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Mutuwar Amal Umar Jarumar kannywood Gaskiya Akai..
Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labari Akan Cewa Allah Ya Yiwa Jarumar kannywood rasuwa amal Yanar Kamar yadda a yanzu haka ga gaskiyar magana Akai.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa ana karya Akan cewa jaruman kannywood Sai bayan tayi bincike akai sai ka Gano gaskiya akai bai mutuba.
A yanzu haka aka Samu Wani labari Akan cewa allah ya yiwa jaruma amal umar rasuwa Inda a yanzu haka mukaci karo da wannan labarin a shafin facebook Inda a yanzu haka ga Hotun ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Hotun shine aka wallafa a shafin facebook kuma a yanzu haka munyi binciki Akan wannan maganar kuma mun Gano gaskiya akai.
A yanzu haka wannan maganar ta mutuwar amal umar ba gaskiya bane domin munyi binciki akai kuma mun Gano ba gaskiya bane dan haka mins fatan allah ya shiryi masu irin wannan labarin.
Babu shakka a yanzu haka kowa ya Samu wannan labarin kuma a yanzu haka mutane da yawa Basu san gaskiya akai ba dan haka a yanzu haka jaruma Amal umar bata mutuba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com