News

INNALILLAHI; Safara’u Ta Shiga Wani Hali Bayan Taga 442 Ya Samu Wata Yarinya Zai Barta..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Safara’u ta rikice bayan taga mai gidan ta ya samo wata sabuwar yarinya a Niger kamar yadda a yanzu haka zamu kawo muku video ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Safara’u kwana chasain ta kasance bata da Wani mai gida wanda ya wuce 442 kamar yadda a yanzu haka zamu iya cewa ya Zama tamkar Mahaifin ta.

Domin a yanzu haka Safara’u kwana chasain babu maganar wanda takeji kamar maganar 442 Inda a yanzu haka kuma Kasan cewa Safara’u ita kadai ce babbar yarinyar 442.

Sai kuma a yanzu haka Safara’u taga cewa mai gidan nata wato 442 ya samo wata yarinya Inda a yanzu haka hankali Safara’u kasan cewa ya Zama dole ya tashi Akan wannan abun.

Mutane da yawa Suna magana Akan cewa shigowar 442 Rayuwar Safara’u Kwana Chasa’in yasa ta dawo haka domin Duk wannan abinda take a kwanakin baya ba tayi.

Mutane da yawa a yanzu haka Suna fatan allah ya shirye ta kuma allah yasa ta Gane gaskiya domin wannan hanyar da ta dauka ba me dorewa bace.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button