News

INNALILLAHI; Kalli Bidiyon Yadda Aka Kama Safara’u Kwana Chasa’in Wani Gardi Yana Rungumar Ta..

Babbar Magana Yanzu Yanzu an kama Safara’u Kwana Chasa’in tana Rungumar Wani Gardi kamar yadda a yanzu haka ta Jawowa kanta Zagi a duniya.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna zagin Safara’u Kwana Chasa’in Akan abinda take aikitawa domin a yanzu haka tana abinda bai daceba.

A yanzu haka tun Lokacin da Safara’u Kwana Chasa’in tabar masana’antar kannywood take abinda bai daceba kuma Sanadiyar 442 take irin wadan nan abubuwan.

Kuma kasan cewa Lokacin da Safara’u Kwana Chasa’in Basu hadu da 442 ba mutuniyar kirkice a yanzu haka Safara’u ta Aikata abinda bai kamata ba domin an ganta Wani Gardi ya rungume ta ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaga yadda Safara’u Kwana Chasa’in Tayi abinda bai daceba kuma wannan bawan allah daya fito yayi Magana Akan Safara’u kasan gaskiya ya fada mata.

Domin abinda bai daceba ta aikata a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa ya kamata ta daina wannan wakar mins fatan allah ya shirye ta kuma allah ya shirmu gaba daya.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button