News

Yanzu Yanzu; Mutuwar Kabiru NaKango Ya Fito Ya Karyata Labarin Mutuwar Sa..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Jarumin kannywood kabiru nakango wanda akace ya Mutu a yanzu haka ya fito ya karyata labarin da ake watsawa a duniya ana cewa ya mutu.

Kamar yadda ka sani dai mutane da yawa sunci karo da wannan labarin kuma a yanzu haka Duk wanda yace karo da labarin sai ya karyata wasu kuma sun yarda da labarin.

Mutane da yawa sun Fara cewa allah ya jikanshi da Rahama kamar yadda a yanzu haka kuma sai muka Samu Wani labari Akan Mutuwar tasa Inda a yanzu haka kabiru nakango yayi magana.

Kamar yadda ya Bayyana cewa yana gona yana aiki akai ta Kiran sa Akan cewa Wai da gaske allah yayi masa rasuwa koh labarin karya ake watsawa a duniya Inda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji karin Bayani.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji yadda ta kasance kuma kaji irin halin da kabiru na kango ya Shiga bayan jin labarin cewa allah yayi masa rasuwa.

Muna fatan allah ya shiryi irin wadannan mutanan wadan da suke Watsa irin wannan labarin wanda ba gaskiya ba domin yana haifar da masifa da bala’i.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button