News

Yanzu Yanzu Sheikh Aminu Daurawa Yayi Kaca kaca Da Raham Sadau Akan Saka Sarkar Kafa..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Wata magana da Malan Aminu Daurawa yayi ta Jawo Cece Kuce a duniya Akan rahama sadau da kuma sauran mata.

Sheikh Malan Aminu Daurawa yayi magana Akan Duk wasu matan da suke sake saka sarka a kafarsu domin rahama sadau tana daya daga ciki matan da suke saka sarka a kafarsu.

Wannan Maganar da Aminu Daurawa yayi a yanzu haka ga video is kalla domin zakaji abinda yake cewa akan rahama sadau.

A wani bidiyo da yake yawo a shafin Youtube  sunce Sheikh Daurawa ya goyi bayan Rahama sadau akan akan saka sarka a kafa. Menene gaskiyar wannan magana?

Abinda wasu ke ganin kuskure ne da kuma kwaikwayon wasu yan kungiyoyi dabana mutanen kirki ba shi rahama sadau aka ga tana aikatawa hakan yasa akayi mata chaa.

Kuce Gaba Da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button