News

Kalli Yadda” Yan’ Sanda Suka Budewa ‘yan Shi’a Wuta Sun Kashe Mutum 6 Wasu Sunsha dakar..

Babbar Magana yan sanda sun yiwa yan shi’a lugudan wuta Inda suka kashe yan shi’a 6 a yanzu haka kuma wasu daga cikin su Suna Cikin Wani Hali.

A yanzu haka muke Samun Wani labari mara Dadi Akan cewa wasu yan sanda sun budewa wasu yan shi’a wutu kamar yadda sun kashe mutum shida daga cikin yan shi’ar.

A yayin tabbatar da aukuwar lamarin, Mallam Abdulhamid Bello, Shugaban kungiyar na Zaria, ya zargi jami’an tsaro da kutse cikinsu yayin da suke kokarin kammala.

Muzahhararsu a kasuwar Zaria inda suka fara harbe-harbe, wanda yayi sanadiyyar mutuwar wasu daga cikin mambobinsu yayin da wasu suka raunata.

A yanzu haka yan shi’ar Suna Cikin Wani Hali Akan wannan abinda ya faru kuma a yanzu haka wasu daga cikin su Suna jinya domin Suma Sunsha dakar Akan wannan abunda ya faru.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button