News

INNALILLAHI; Wannan Itace Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Kabiru Na Kango..

Babbar Magana yanzu muke Samun Wani labari Akan cewa allah ya yiwa Jarumin kannywood rasu kabiru na kango Inda a yanzu haka gaskiya akai.

Kamar yadda ka sani dai a jiya mukai ta samun labarin cewa allah ya yiwa fitaccen Jarumin kannywood rasu wato kabiru na kango Inda mutane da yawa Basu yarda ba.

Mutane da yawa Suna magana Akan cewa labarin karya ake watsawa hakane yasa mukai bincike Akan labarin kuma a yanzu haka mun Gano gaskiya akai Inda ga Wani video ka kalla.

Kamar yadda ka kalli wannan Video nasan cewa a yanzu haka kaji karin Bayani akai haka zalika kuma mutane da yawa a yanzu haka sun Gane gaskiya.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button