News

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Kalli Bidiyon yadda Yan’ bindiga Suka Kaiwa AIG Audu Madaki Hari.

Yanzu Yanzu An Kai Hari ga AIG Audu Madaki A Kan Titin Kaduna Zuwa Abuja, Inda suka harbe shi a kafa Sannan Suka Bindige odilinsa har lahira anan.

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un A yanzu haka zamu zaka muku wannan Video domin ku kalla kamar yadda zakaga yan bindiga sun kaiwa AIG audi mawaki Hari a hanyar Kaduna zuwa Abuja.

A yanzu haka ga wannan Videon ka Kalla domin kaima ya kamata ka kalli wannan Video domin zai maka amfani domin wadan nan yan bindigar basuyi adalci ba ga Cikakken video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda wadan nan yan bindigar suka kai Hari mins fatan Allah ya bashi lafiya haka zalika muna fatan allah ya tsaye mu daga yan bindiga.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button