Yanzu Yanzu; Ran Malam Ya Baci Akan Safara’u Kwana Chasa’in Akan abinda Take aikitawa…
Babbar magana yanzu Yanzu malam Ya Fusata Akan Safara’u Kwana Chasa’in kamar yadda a yanzu haka ya fito ya fada mata Gaskiya akan abinda take Aikatawa.
Kamar yadda Ka sani dai a yanzu mutane da yawa Suna fitowa Suna korafi Akan abinda Safara’u Kwana Chasa’in take aikitawa domin tin sanda ta Fara waka ta lalace.
A Lokacin da Safara’u take Cikin masana’antar bata irin wannan iskancin da take amma kuma a Sanadiyar ta hadu da 442 shine ya koya mata wannan iskancin da ta keyi.
Sai kuma a yanzu haka ran malam Ya baci Akan abinda Safara’u Kwana Chasa’in take aikitawa Inda a yanzu haka ya fito yayi video a yanzu haka ga wannan Video ka kalla.
Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka kaji abinda wannan malamin ya fada Akan abinda Safara’u take Aikatawa.
Duk wanda a yanzu haka ya Kalli wannan Video sai yace wannan maganar da ya fada gaskiya ne domin ya kamata aringa fitowa ana fada mata Gaskiya Akan abinda take aikitawa.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com
kabiryahaya499@gmail.com