News

Kalli Bidiyon: Iskancin Da Akayi Acikin Wani Film Mai Dogon Zango “Yabagolu

Babbar magana an Fara daukar Wani film na iskanci acikin masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna korafi akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane Basu da Wani buri da ya wuce su Fara daukar Shirin film mai dogon zango domin a yanzu haka shi kadai ake yayi a duniya.

Hakane yasa a yanzu haka Suna wadan nan mutanan suka Fara daukar Wani shiri mai dogon zango wadda iskanci kawai ake acikin film din a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji karin Bayani akai kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fadar ra’ayin su Akan wannan film din.

Domin a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa bai kamata a Fara Sakin wannan film din ba wasu kuma Suna cewa ya kamata a Fara saki kai a yanzu haka me zaka iya cewa Akan wannan film din.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button